iqna

IQNA

kungiyar kasashen musulmi
Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi OIC ta soki wasu kamfen da ake yi na nuna adawa da karbar bakuncin gasar cin kofin duniya ta FIFA na shekarar 2022 a Qatar tare da bayyana cewa tana goyon bayan kasar Larabawa.
Lambar Labari: 3488116    Ranar Watsawa : 2022/11/03

Tehran (IQNA) kungiyar kasashen musulmi ta OIC za ta gudanar da zaman taro domin duba halin da ake ciki a kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3486626    Ranar Watsawa : 2021/11/30

Tehran (IQNA) sabon babban sakataren kungiyar kasashen musulmi ya fara aiki a ofishinsa a yau.
Lambar Labari: 3486574    Ranar Watsawa : 2021/11/17

Tehran (IQNA) shugaban cibiyar kula da harkokin gidajen radiyo na kasashen musulmi ya gana da babban malamin Azhar.
Lambar Labari: 3486303    Ranar Watsawa : 2021/09/13

Tehran (IQNA) OIC ta nuna damuwa matuka dangane da halin da kasar Afghanistan ta fada ciki na rashin tabbas.
Lambar Labari: 3486205    Ranar Watsawa : 2021/08/15

Tehran (IQNA) kungiyar kasashen musulmi ta gudanar da zama domin tattauna halin da musulmin Rohingya suke ciki.
Lambar Labari: 3485594    Ranar Watsawa : 2021/01/27

Tehran (IQNA) an zabi Hussain Ibrahim Taha a matsayin sabon babban sakataren kungiyar kasashen musulmi ta OIC.
Lambar Labari: 3485411    Ranar Watsawa : 2020/11/29

Tehran (IQNA) kungiyar kasashen musulmi ta yi tir da shirin Isra’ila na ci gaba da mamaye yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3485352    Ranar Watsawa : 2020/11/10

Tehran (IQNA) Kungiyar kasashen musulmi OIC ta mayar da kakkausan martani dangane da kona kwafin kur’ani mai tsarki a kasar Sweden.
Lambar Labari: 3485137    Ranar Watsawa : 2020/08/31

Tehran (IQNA) Kungiyar kasashen musulmi ta OIC ta yi na’am da kudirin kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya da ke yin tir da take hakkokin musulmi a Myanmar.
Lambar Labari: 3484933    Ranar Watsawa : 2020/06/27

Tehran (IQNA) kungiyar kasashen musulmi za ta gudanar da zaman gaggawa domin tattauna batun shirin Isra’ila na mamaye yankunan Falastinawa da ke yammacin kogin Jordan.
Lambar Labari: 3484876    Ranar Watsawa : 2020/06/08

Kungiyar kasashen musulmi ta sanar da cewa za ta gudanar da zaman gaggawa kan batun abin da ake kira yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3484468    Ranar Watsawa : 2020/01/31

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi tana shirin gudanar da zaman gaggawa kan batun yunkurin Isra’ila na hade yankunan gabar yamma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3484040    Ranar Watsawa : 2019/09/11

Bangaren kasa da kasa, kungiyar malai ta duniya ta yi watsi da shirin yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3483768    Ranar Watsawa : 2019/06/24

Bangaren kasa da kasa, taron kasashen musulmi ya mayar da hankali kan batun Palestine da kuma wajabcin taimaka ma Falastinawa domin kafa kasarsu mai gishin kanta.
Lambar Labari: 3483699    Ranar Watsawa : 2019/06/01

Bangaren lasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta duniya ta bayyan acewa, dubban daruruwan ‘yan kabilar Rohingya da suke gudun hijira sun atsoron komawa kasarsu.
Lambar Labari: 3482338    Ranar Watsawa : 2018/01/26

Bangaren kasa da kasa, Ministocin harkkin waje na kungiyar kasashen musulmi ta OIC za ta gudanar da zaman gaggawa kan halin kunci da musulmin Rohingya suke ciki a kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481102    Ranar Watsawa : 2017/01/04